Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo labarin cewa, an gudanar da zaman makoki na zagayowar ranar da aka rushe makabartar Baqi'a a rana ta takwas ga watan Shawwal wanda tawagar Ahlul-baiti (AS) ta gudanar a kauyen "Janusan" da ke Bahrain.
16 Mayu 2022 - 15:45
Lambar labari: 1258155